Gyare Farjin Nurse Firdaus (Da Bridgette), Episode 1

ebook ∣ DDD Series

cover image of Gyare Farjin Nurse Firdaus (Da Bridgette), Episode 1

Sign up to save your library

With an OverDrive account, you can save your favorite libraries for at-a-glance information about availability. Find out more about OverDrive accounts.

   Not today
Libby logo

Find this title in Libby, the library reading app by OverDrive.

Download Libby on the App Store Download Libby on Google Play

Search for a digital library with this title

Title found at these libraries:

Library Name Distance
Loading...

Firdaus, yarinya kyakkyawa, wankan tarwaɗa matashiyar nurse, bata daɗe da kama aiki a sabuwar asibiti ba lokacin da tayi kiciɓis da wani matashin likita da yasa guiwoyinta suka yi sanyi. Goggonta tayi mata aure na gaggawa ita kuma Firdaus ta fice daga gidan miji da gaggawa. A cikin wannan yanayi, Firdaus ba tunanin wani aure ne a ranta ba, tana tunanin "bugun lokaci da kuma "sheƙe ayarta" ne kurum. Wannan matashin likita , Dr Edris, shi ne abun da Firdaus ke mafalkin gamuwa da shi domin ta kece haushin abun daya wakana a cikin rayuwarta.

Duk wanda ya samu rana kuwa ai sai yayi shanya, Dr Edris matashi ne sabon jini Firdaus ma haka. Firdaus ta ga abun daya kwanta mata a rai kuma ta kasa kannewa shi kuma Dr Edris ya ce "da wa aka gama ni ba dake ba?"

Bridgette kuma kaman Dr Edris, ta zo yima ƙasa hidima ne. Suna arba da juna a taron ƙara ma juna ilimi(seminar) ai sai zamani yayi halinsa! Bridgette ta san cewa tana da siffofin da mazaje ke masifar sha'awa saboda haka ta ja hankalin Dr Edris.

Firdaus da Bridgette sun saka Dr Edris a tsakiya suna tura masa saƙonni masu kiɗimar da hankali ta whatsapp domin tayar masa da sha'awa , shi kuma Dr Edris ya nuna musu da cewa "tsuntsun daya kira ruwa shi ruwa ke ci ai".

Wannan littafe ya bada haske sosai game da ilimin jima'i dalla-dalla da kuma salo iri-iri da hausawa basu waye da su ba ya kuma haɗa hausa iri-iri daga jinsunan hausa daban daban. Akwai matsaloli na soyayya da suka addabi duniyar hausawa da marubuci yayi nazari da bayani a kan yadda za a shawo kansu. An yi bayani ƙarara a kan salon jima'i kala-kala ba tare da "taushe hannu" ba kuma marubuci ya kawo misalai barkatai daga gogaggun malaman jima'i da suka yi suna a duniya da kuma gogaggun matan hausawa da sun gwane wajen sani da sabo a fannin jima'i. Littafen yayi kira game da kariya daga cuce-cucen jima'i da hanyoyi barkatai na yadda jima'i zai yi armashi.

Gyare Farjin Nurse Firdaus (Da Bridgette), Episode 1