Wani Neman Jarumai

ebook Littafi Na Daya A Jeren Zoben Mai Sihiri · The Sorcerer's Ring

By Morgan Rice

cover image of Wani Neman Jarumai

Sign up to save your library

With an OverDrive account, you can save your favorite libraries for at-a-glance information about availability. Find out more about OverDrive accounts.

   Not today
Libby_app_icon.svg

Find this title in Libby, the library reading app by OverDrive.

app-store-button-en.svg play-store-badge-en.svg
LibbyDevices.png

Search for a digital library with this title

Title found at these libraries:

Loading...

"ZOBEN MAI SIHIRI yanada dukan mahadan samun nasaran kwassam: kullekulle, akan kullekulle, al'ajabi, marasa soron bardawa, da soyayya masu ginuwa amma cike da ciwon zuciyoyi, yaudara da cin amana. Zai nishadantar da kai na sa'o i, kuma ya biya wa yara da manya bukata. An shawarci duk masu karatun fantasi su kasance dashi a dakin litafaffansu."
—Sharhin litattafai da finafinai, Roberto Mattos

Na daya a litattafan da aka fi saya, da sama da taurarin sharhi dari biyar a kantin yanar gizo na Amazon!

Daga na daya a mafi cinikin marubuta Morgan Rice sabon fitowan jeren fantasi mai haskakawa kai zuwa muku. NEMAN JARUMAI (LITAFFI NA DAYA A JEREN ZOBEN MAIDUBA) ya kewayu ne akan babban girman wani yaro na mussaman, dan shekaru goma sha hudu daga wata karamar kauye a wajewajen masarautar zoben. Dan'autan su hudu, mafi karancin soyuwa ga mahaifinsa, kiyayye a wurin yan'uwansa, Thorgrin ya gane cewa shi daban yake da shauran. Yana da zalaman zama babban jarumi, shiga rundunar mayakan sarki da kare zoben daga ireiren halittu the suke daya gefen korama. Da shekarunsa suka kai amma mahaifinsa ya haramta masa gwada shiga rundunar sarki, ya ki ya hakura da sakamakon babu: yana fita shi kadai, da muradin shiga fadan sarki dole kuma a dauke shi da lamarinsa da muhimmanci.

Sadai fadan sarkin na tattare da nashi kullekullen iyali, neman mulki, buririka, kishi, tashin hankali da cin amana. Ya zama wa sarki MacGil dole ya zabi yarima daga cikin yaransa, amma sohon takwafin tarihi, tushin duk karfin mulki, har yanzu yana zaune ba a taba shi ba, yana jiran wanda zai zama zabbaben.

Thorgrin na isa a matsayin dan waje yakuma yita yaki domin yasamu karbuwa, da kuma domin ya samu shiga rundunar mayakan sarki.

Thorgrin yakan zo ya gane cewa shi yana da baiwa na wasu karfin sihiri wadanda shima bai fahimta ba, cewa yana da baiwa na musamman, da kuma kaddara na musamman. Bayan haye duka wahalhalu ya shiga soyayya da diyar sarkin, da haramtacen soyayyan nasu ya fara girma, sai ya gano ashe yana da abokan hammaya masu karfi kwarai. Yana cikin kokarin neman ya gane baiwansa na musamman, sai mai sihirin sarki kuma ya kawo shi aiki a karkashinsa ya kuma fara bashi labarin wata uwa dashi bai taba sani ba, a wata kasa mai nisa, gaba da koraman gaba ma da kasan su.

Kafin Thorgrin ya iya fita waje ya zama jarumin da yake kwadayin ya zama, dole sai ya kammala koyo. Amma za a iya yanke tsayin koyon, a yayinda ya sinci kansa anturoshi cikin sakiyar kullekulle akan kullekulle na gidan sarauta, wadanda zasu iya yiwa soyayyar sa barazana su kuma ka dashi – tare da masarautar gaba daya.

Da gwanintan littafin na gina wata duniya da gina yanayin mutane, NEMAN JARUMAI ya kasance hadeden labari na abokanai da masoya, kishiyoyi da samarika, yan sarauta da ..., shantakewa da makirce-makircen siyasa, girma daga yaranta, ciwon zuciya, rudi, zalama da yaudara. Labarine na nuna gaskiya da jarunta, na makoma da kaddara, na sihiri. Ya kasance fantasi da yake kawo mu cikin wata duniya da baza a taba mantawa ba, kuma wanda yara da manya, maza da mata zasu so. Littafin ya kunshi kalmomi dubu tamanin da biyu ne.

AKULA: Saboda la'akari da akayi da bukatan masu karanta littafin, ansake duba nahwun rubutun littafin, kuma an gyara duka kuskurorin haruffa da na nahwu a cikin wannan.

Lattafi na uku – dana hudu a cikin jerin suma suna samuwa yanzun!
"Fantasi mai nishadantarwa."
—- Sharhin Kirkus

"Akwai mafarin wani abu muhimmi a ciki."
—- Sharhin Littatafai na San Francisco

"Cike dam da kuzari.....rubutun yallabai Rice a dunkule yake kuma muhalin da ban mamaki."
—— Jaridan mawallafa na...

Wani Neman Jarumai